Many More gift and feeding

hgabonfoundation's profile picture

Makarantar Malam Ibrahim Ai Kashi, dake unguwar Badarawa Kaduna. Inda shahararriyar jarumar Kannywood Hajiya Hadiza Aliyu Gabon ta ─Ćauki nauyin rabawa Almajirai kimanin su 300 kayan sanyi riga da wondo da kayan gyara jiki, irin su manshafawa. A karkashin kungiyarta mai suna hgabonfoundation
Allah ta’alah muke roko ya saka mata da gidan Al-janna Ameen, Allah ya kara mata kwarin gwuiwar cigaba da wannan aikin Alkhairi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *