giving them what they need

hgabonfoundation's profile picture

hgabonfoundation

#Repost@eminent_fatimakaita
• • • • • •
Yau juma’a 22nd November 2019, cikin yardar Allah gidauniyar taimakawa bayin Allah ta HAG foundation, mallakin Hadiza Aliyu Gabon takai gudummawar magunguna makarantar yammata ta kwana dake kawo kaduna. Wato GGSS kawo. Allah ya saka mata da mafificin alkhairin sa, Ameen @adizatou@team_adizatou_gabon@hgabonfoundation

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *